Rikicin Ma'aurata
Wata mai suna Maryam Musa ta roki Kotun musulunci mai zama a Magajin Gari Kaduna ta raba aurenta da Kabiru Sulaiman saboda wulaƙanci da cin mutunci da take sha.
An yi wata yar karamar dirama tsakanin mata da miji yayin da matar ya kawo masa abinci yana zaune, magidancin ya umarci ta duƙa kan guiwarta kafin ya karɓa.
Maryam Hussaini, wata matar aure a birnin tarayya Abuja ta kai ƙarar mijinta gaban Alkali, ta nemi doka ta raba aurensu saboda mai gidanfa baya kulawa da ita.
Wata matar aure mai neman kotu ta raba aurenta da mijinta ta bayyana cewa ba ta san yadda aka yi ta samu juna biyu ba duk da basu yi kwanciyar aure ba da mijin.
Wani magidanci ya samu kan shi cikin halin tasku bayan matarsa ta ƙi yarda su yi kwanciyar aure shekara uku bayan aurensu. Ta ƙi amincewa da shi gaba ɗaya.
Matar aure, Amudalat Taiye, ta roki Kotu ta datse igiyoyin aurenta da mai gidanta, Abdulwaheed Aminu, saboda baya ƙaunarta kuma yana mata barazana da rayuwa.
Wani magidanci ya garzaya kotu neman a raba aurensa da matarsa saboda yadda ta ke takura masa da rashin ganin darajarsa. Kotun tace babu aure a tsakaninsu.
Wata mata a shafin TikTok, Claire Wiyfengla, ta ja hankalin mata kan cewa duk wacce ba ta shirya duƙar da kai ta yi wa namiji biyayya ba, karma ta yi aure.
Wani magidanci a jihar Kano ya garzaya kotun shari'ar musulunci kai ƙarar iyayen matarsa bisa zargin suu ɗauke masa ita daga gidansa ba tare da izninsa ba.
Rikicin Ma'aurata
Samu kari