
Rahama Sadau







Fitacciyar jarumar Kannywood Rahama Sadau ta ce ta yiwa masoyanta albishir da cewar suna gab da fara kallonta a cikin fina-finan kasar Indiya wato Bollywood.

Khalil Nur Khalil ya yi zama na musamman da Joseph Ike, da Rahma Sadau a kan yadda za a gina wajen shirya wasannin kwaikwayo a Kaduna. 'Yan kasuwa za su yi haka

Jarumar Kannywood da ta yi kaurin suna a Najeriya, Rahama Sadau, ta shilla waje domin shagalin ƙaramar Sallah tare da yan uwanta bayan gama Azumin Ramadan.

Shaharariyar jarumar masana’antar Kannywood, Rahama Sadau ta saki sabon fim din ta mai dogon zango mai suna “Matar Aure”, Jarumar ‘yar asalin jihar Kaduna wacc

Fitacciyar jarumar fina-finai ta Najeriya, Rahama Sadau, ta caccaki gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari kan yadda ta gaza shawo kan matsalar tsaron kasa.

Kano - Mun tattaro muku wasu jerin muhimman abubuwa guda 5 da suka faru a masana'antar shirya fina-finan Hausa wato Kannywood a cikin mako ɗaya da ya shuɗe.

Fitacciyyar jarumar Kannywood, Rahma Sadau ta gana da daliban Najeriya da suke karatu a Jami’ar Integral da ke kasar Indiya, inda ta bayyana farin cikinta.

Shahararriyar tauraruwar Kannywood ta bayyana ra'ayinta dangane da soyayya. Tace ta fi son ta kiyaye soyayyarta sirri akan ta fito fili gtana bayyanawa jama'a.

A makonnin da suka gabata ne Legit.ng ta kawo muku rahoton yadda aka tilasta jarumar bawa al'ummar Musulmi haƙuri sakamakon ɓatanci da hotunan suka haddasa akan
Rahama Sadau
Samu kari