Rahama Sadau
Babban birnin tarayya Abuja ya cika ya tumbatsa da manyan jaruman masana'antar Kannywood yayin da aka yi shagalin bikin nada Ali Nuhu mukami a hukumar fina-finai.
Fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta saki sabbin zafafan hotunanta a dandalinta na soshiyal midiya. Wasu na ganin sam shigarta bata dace ba.
Jarumar Kannywood da Nollywood Rahama Sadau ta cika shekaru 30 da haihuwa, ta yi kalamai masu ratsa zuciya. An haifi jarumar a ranar 7 ga watan Disamba 1993 a Kaduna
Jarumar fina-finan Kannywood da Nollywood, Rahama Sadau ta yi martani kan cece-kuce da ake a kanta da zarar ta yi wani abu, ta ce ba da gan-gan ta ke yi ba.
Wani hoton fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau, tare da wani matashi farin fata ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya. Mutane na ganin bai dace ba.
Fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta tayar da kura da shigarta a bikin karrama yan fim na African Magic Viewers Choice Awards (AMVCA) da ya gudana.
Fitacciyar ‘yar wasar fina-finan Kannywood, Rahama Sadau ta yi murnar cika shekaru 29 a duniya tare da sakin hadaddun hotunanta. Masoyanta sun taya ta murna.
Fitacciyar jarumar fina-finai Raham Sadau, tayi martani ga matashin da yayi ikirarin cewa zai iya siyar da gonar gadonsa saboda ita don ta saka Kyakyawan hoto.
Jirgin mata na yaƙin neman zaben shugaban ƙasa na APC ya bar baya da ƙura a Kannywood, Rahama Sadau da Mansurah Isah sun yi kace-nace kan sunayen da suka fita.
Rahama Sadau
Samu kari