Jam'iyyar PDP
Mambobin PDP a majalisar dokokin jihar Taraba sun kai 16 yayin da yan Majalisa 3 daga jam'iyyun NNPP da APGA sun sauya sheka a hukumance ranar Litinin.
Jam'iyyar PDP ta dauki mataki kan wanda zai ci gaba da shugabantarta har zuwa lokacin da za ta zabi sababbin shugabanni na kasa. Ta daga darajar Umar Iliya Damagum.
Gbenga Olawepo-Hashim ya soki gwamnatin APC kan rashin akida da rusa tattalin arziki, ya ce PDP ce jam’iyyar dimokuraɗiyya, inda ya bukaci a samu canji a zaɓen 2027.
Jam'iyyar PDP ta rasa daya daga cikin jiga-jiganta a jihar Kebbi. Sanata Isa Galaudu wanda ya yi takarar gwamna ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar.
Jam'iyyar ADC ta nuna rashin jin dadin ta kan matakin da gwamnonin PDP suka sauka na yin taron siyasa a jihar Zamfara. Ta ce hakan rashin tausayi ne.
Gwamnonin jam'iyyar PDP mai adawa Najeriya sun cimma matsaya kan babban taron da za a yi na kasa. Sun gargadi masu son kawo cikas ga babban taron.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Abia, Ude Chukwu ya gabbatar da shiga jam'iyyar LP mai mulkin jihar a hukumance, ya yaba da salon mulkin gwamna Alex Otti.
A labarin nan, za a ji yadda bayanai dinka fara fito wa bayan gwamnonin adawa na PDP sun zauna domin tattauna makomar jam'iyyarsu gabanin zaben 2027 da ke tafe.
Yayin da ake shirye-shiryen zaben 2027 da babban taron PDP da ke tafe, gwamnonin jam'iyyar sun shirya taro na musamman a jihar Zamfara ranar Asabar.
Jam'iyyar PDP
Samu kari