Kamfanin wutar lantarkin Najeriya
Bayan dawo da wutar lantarki, an wallafa wani faifan bidiyo da mutane ke ihu da aka ce yan jihar Kaduna ne a daren jiya Laraba 30 ga watan Oktoban 2024.
Wasu jihohin Arewacin Najeriya sun samu hasken wutar lantarki a daren ranar Laraba, 30 ga watan Oktoban 2024. Hasken ya zo ne bayan an dawo da lantarki.
Ministan makamashi ya bayyana cewa za a gama gyara wutar Arewa a cin kwanaki 12 masu zuwa, ya ce gyaran wutar Arewa zai dauki mako biyu daga yanzu.
Dan majalisa mai wakiltar Kura/Madobi/Garun Malam, Datti Yusuf Umar ya ce lalacewar wutar lantarki a Arewa ya jawo matsaloli da asarar rayuka masu tarin yawa.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I Jibrin ya yi wa yan Najeriya bayani kan dalilin da ya sa aka gaza gyara wutar lantarki a Arewacin kasar nan.
Masu sana'ar cajin waya sun samu kudade masu kauri sakamakon rashin wutar lantarkin da aka samu a jihohin Arewacin Najeriya. Matsalar ta shafe kwanaki.
Ministan makamashi, Adebayo Adelabu, ya ba da tabbacin cewa an kusa magance matsalar rashin wutar lantaki a Arewacin Najeriya. Ya ce nan da kwanaki uku.
Kamfanin TCN ya yi magana kan yadda yake fama da yan bindiga a kan gyaran wutar lantarkin Arewa. TCN ya ce yan bindiga ne suka hana gyara lantarki ta Shiroro.
Gwamnatin Bola Tinubu ta fito da tsarin samar da wutar lantarki a Arewacin Najeriya ta amfani da hasken rana. Ministan wuta ya ce za a samar da lantarki da sola.
Kamfanin wutar lantarkin Najeriya
Samu kari