Jihar Plateau
Gwamna Caleb Muftwang ya bukaci alkalan Kotun Daukaka Kara da su sake zama don duba shari'ar da suka yanke da ta rusa zaben 'yan Majalisun jihar.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya yi magana kan matsalar rashin tsaron da ake fama da ita, gwamnan ya yi nuni da cewa akwai sa hannun wasu jami'an tsaro.
Kotun Koli ta yi hukunci kan wasu kararrakin zabubbukan gwamnonin da aka kora a kotun daukaka kara. Kotun ta sauya hukuncin da kotun daukaka kara ta yi.
Wani jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya taka rawa a hukuncin Kotun Koli kan zabeɓ Kano da Plateau.
Tsohon gwamnan jihar Plateau, Jonah Jang ya soki hukuncin Kotun Daukaka Kara da ta rusa zaben 'yan Majalisun Tarayya da jihohi a jihar da cewa babu adalci.
Gwamnan jihar Filato, Celeb Mutfwanga, ya ayyana yaƙinin cewa jami'an tsaro suna da masaniya kan masu ɗaukar nauyin hare-haren da ake kaiwa a jihar kwanan nan.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang ya yi martani kan hukuncin da kotun koli ta yanke wanda ya tabbatar da nasararsa a zaben gwamnan jihar na 2023.
Kotun Koli ta raba gardama a shari'ar zaben gwamnan jihar Plateau inda ta tabbatar da cewa Gwamna Caleb Mutfwang na jihar shi ya yi nasara a shari'ar.
Kotun Koli za ta yanke hukuncinta na karshe kan takaddamar zabukan gwamnoni a Kano, Filato, Legas da sauransu. Legit Hausa ta tattaro martanin yan Najeriya.
Jihar Plateau
Samu kari