
Sarkin Rano







Allah ya yi wa fitaccen sarkin nan na kasar Ibadan a jihar Oyo, wanda ake kira da Olubadan na Ibadanlanda rasuwa, ya rasu ne yana da shekaru 82 a duniya.

Kungiyar kare martabar al'adun gargajiya ta Kano (KACDA) ta yi kira ga gwamnatin jihar Kano da ta rushe masarautun Rano, Gaya, Bichi da Karaye akan wasu dalilai.

Akasin Muhammadu Sanusi II, Aminu Ado Bayero bai goyon bayan dauke ma’aikata zuwa Legas. Sarkin Kano ya gabatar da jawabi a gaban Mai dakin shugaban Najeriya

Jam’iyyar APC ta ce zaman lafiya ake bukata a Kano ba rushe masarautu ba. Ahmad Aruwa ya zargi gwamnatin Abba Kabir Yusuf da neman tsige Sarakunan da aka kawo.

Har yanzu ba a ji sakon taya gwamnatin NNPP murna daga bakin masarautun Kano ba. Abba Kabir Yusuf ya sake doke APC a shari’ar zaben gwamna da aka yi.

Mu na da labari cewa Sarkin Bauchi, Rilwanu Suleiman Adamu ya ziyarci wasu kasuwanni domin ganin yadda farashin kayayyakin masarufi su ke a cikin tsadar rayuwa.

Alhaji Aminu Ado Bayero ya yi jawabi a ranar bikin kanjamau ta Duniya da aka yi a makon nan. Sarki Bayero ya bukaci gwamnati ta kawowa al’umma mafitar matsin rayuwa.

Muhammadu Sanusi II ya yi bayanin halin da tattalin arzikin Najeriya yake ciki, ya fadi yadda Gwamnatin baya ta rika lafto bashi, ta bar Najeriya a matsala.

Muhammadu Munnir Ja’afaru ya bar hakimcin kasar Basawa. Sarkin Zazzau ya nada Barde Kerrariyyan Zazzau ya zama sabon Hakimi a Basawa, ya bar kasar Zangon Aya.
Sarkin Rano
Samu kari