Nyesom Wike
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bayyana shirinsa na shiga karar da aka kai gwamnatin tarayya kan batun daina amfani da tsoffin takardun naira nan da kwana
Isaac Fayose ya ce Gwamna Nyesom Wike yana yi wa Bola Tinubu aiki a Ribas, ‘Danuwan fitaccen ‘dan siyasar ya fadawa magoya bayan Peter Obi lakanin cin zabe.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya sake sahale wa kwamitim kamfen shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP su yi amfani da babban filin kwallon Adokiye Amiesimaka.
Kotun majistare dake zamanta a Fatakwal ta bada umurnin tsare magoya bayan Atiku a gidan yari har ranar 22 ga Maris. Ana tuhumarsu da yin taro ba bisa ka'ida ba
Nyesom Wike, gwamnan Ribas ta fada wa Shugaba Buhari cewa yana masa fatan alheri tare da gamawa lafiya amma karancin sabbin naira ba alheri bane ga talakawa.
Kwamitin yakin neman zaben Atiku/Okowa ta bayyanawa gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, cewa ta bankado tuni cewa dan takaran APC Bola AHmed Tinubu yake yi.
Gwamnan PDP, Nyesom Wike ya sake jawo cece-kuce yayin da ya hana Atiku filin wasa domin gudanar da taron gangamin PDP da aka tsara yi a jihar a watan nann.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bayyana cewa bai taba cewa zai kira taro ko ya hito gaban kamara ya faɗi wanda zai marawa baya a zaben shugaban kasa ba.
Gwamnan jihar Ribas kuma jagoran gwamnonin G-5, Nyesom Wike, ya ce masu katunan zabe a jiharsa zasu hukunta shugabancin PDP na ƙasa a babban zabe mai zuwa.
Nyesom Wike
Samu kari