Nyesom Wike
Magoya bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, Atiku Abubakar a jihar Ribas sun ce ba za su yi wa Gamna Wike biyayya ba.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas, jagoran tawagar gwamnonin G5, yace ko sisi da sunan bashi ba zai barwa wanda zai gaji kujerarsa ba a zaɓen 2023 mai zuwa.
Gwamnonin kudu maso kudancin Najeriya sun zauna a babban birnin jihar Bayelsa ranar Laraba, sun yanke shawarin cewa suna nan tare da Atiku da Okowa a zaben 2023
Daniel Bwala, kakakin kwamitin yakin neman zaben takarar shugaban kasa na PDP, yayi alfahari cewa kuri'un Gwamna Nyesom Wike ba za su hana Atiku cin zabe ba.
Gwamna Nyesom Wike bai hakura da maganar kyale Gwamnoni su rika karbar harajin VAT a jihohin da suke mulki ba, Gwamnan yace Ribas za ta kashe N420bn a 2023.
A ranar Talata, 22 ga watan Nuwamba, gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi ya sanar da Nyesom Wike cewa shima ya zama dan kungiyar Gwamonin G-5, yanzu sun koma G-6.
Nyesom Wike ya kafe a kan cewa dole sai Iyorchia Ayu ya sauka daga kujerar shugaban jam’iyyar PDP na kasa, ya bada labarin abin da ya faru a PDP a zaben 2015.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya bukaci gwamna, Nyesom Wike, ya taimaka wa Tinubu wurin haɗa kuri'un mutanen jihar Ribas a babban zaɓen 2023 mai zuwa.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya bayyana yadda tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya roki Atiku Abubakar ya mara masa baya a zaben 2015 amma sam yaki.
Nyesom Wike
Samu kari