Nyesom Wike
Tsohon minista a gwamnatin Muhammadu Buhari, Hadi Sirika ya karya ikirarin Nyesom Wike da Bayo Onanuga na cewa ya bar APC ya shiga hadakar 'yan adawa a ADC.
Tsohon gwamnan Rivers, Nyesom Wike ya ce kawancen ADC ba shi da ƙarfi ko daidaito don fuskantar Bola Tinubu a 2027, ya ce PDP ce kaɗai ke da karfin takalar APC.
Shugaba Bola Tinubu ya gana da dakataccen Gwamna a Rivers, Siminalayi Fubara inda ya amince da dawo da shi kan mulki bisa wasu sharuda masu tsauri.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike da gwamnan Ribas, Siminalayi Fubara sun kawo karshen sabanin da ke tsakaninsu.
Gwamnan jihar Rivers, Simi Fubara, ministan Abuja da 'yan majalisar Rivers sun gana da Bola Ahmed Tinubu afadar shugaban kasa domin kammala sulhu.
A labarin nan, za a ji cewa ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa ta shirya tsaf domin rufe Dukkanin wasu sassan aiki a babban birnin Abuja kan watsi da lamarin ma'aikata.
Mukaddashin shugaban PDP na ƙasa, Ambasada Umar Iliya Damagum ya sanar da cewa shugabannin jam'iyyar sun amince a dawo da Samuel Anyanwu kan kujerarsa.
A labarin nan za a ji cewa Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya caccaki masu kudi da ke zaune a birnin da jawo matsala a biyan haraji.
Wani masoyin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nemi ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, da ya sanya sunan Dauda Kahutu Rarara a wata hanya
Nyesom Wike
Samu kari