Nyesom Wike
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ce kofar APC a buɗe take ta karɓi ministan Abuja, Nyesom Wike a duk lokacin da ya yanke shawarar sauya sheƙa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yabawa ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, shawara kan ayyukan da yake yi a babban birnin na Najeriya.
Yan Majalisu na jam'iyyun adawa a Najeriya sun bayyana cewa ka da aga lafin dakataccen gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara idan ya amince ya koma APC.
Ministan harkokin birnin Abuja, Nyesom Wike ya canza sunan babbar cibiyar taro ta ƙasa da ƙasa zuwa cibiyar taro ta Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu.
Jiga-jigan PDP sun bukaci a bai wa Kudu tikitin shugaban kasa a 2027, tare da tabbatar da Anyanwu a matsayin sakataren jam'iyyar. Sun ce kin yin hakan matsala ne.
Tsohon gwamnan Rivers kuma ministan birnin Abuja, Nyesom Wike, ya musanta rahoto kan zargin ana juya akalar gwamnatin Shugaba, Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Rotimi Amaechi, ya yi martani mai zafi kan kalaman da Nyesom Wike ya yi a kansa. Ya bayyana cewa ba zai yi cacar baki da yara ba.
Nyesom Wike ya ce babu wanda ya isa ya kore shi daga PDP. Ya ce zai yi wa Tinubu kamfen a 2027. Ya ce gwamnonin PDP ne neman alfarma wajen Bola Tinubu.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce ba zai yi sulhu da FSimi Fubara ba sai an saka 'yan majalisar Ribas. Wike ya ce Fubara kamar da ne da ya juya baya wa ubansa.
Nyesom Wike
Samu kari