Matasan Najeriya
Wani matashi dan Najeriya wanda ya siya sabuwar mota kirar Toyota Venza ya nuna kosawa lokacin da ya gano cewa motar na kunna kanta da kanta duk tsakar dare.
Wata matashiya ta dauki zafi yayin da jama’a ke ci gaba da daukarta a matsayin namiji ba mace ba. A wani bidiyo da ta wallafa a shafin TikTok ta ce ita mace ce.
Rundunar yan sandan Kani ta ce jami'anta sun yi nasarar cafke wasu barayi 49 da ake zarginsu da kwashe kayan mutane a wata Plaza da ke karamar hukumar Fagge.
Jami'an 'yan sanda sun gurfanar da wani mutum mai suna King Dauda a gaban kotu bisa zargin satar makudan kudade har N92,300 na budurwarsa a birnin tarayya Abuja
An samu rikici tsakanin wasu matasa da rundunar sojoji a Jos ta Kudu da ke jihar Plateau inda mutane biyu suka rasa ransu tare da raunata wasu yayin hargitisin.
Jami'an 'yan sandan jihar Niger ta kama wata mata mai suna Damilola Akinnowuno bisa zargin damfarar mutane fiye da 100 makudan kudaden da ya kai N150m a jihar.
Wasu iyaye a Hausawa da ke Kano sun zargi wasu 'yan banga na unguwar da lakadawa dansu mai kimanin shekaru 22 duka har lahira. Iyayen sun ce ba a sami yaron.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce kama mutane akalla 93 da ake zargi da laifuka daban-daban a cikin kasa da mako guda a jihar. Kwamishinan ‘yan sandan jihar
Shugabannin addinai sun gabatar da shawarwarinsu ga Bola Tinubu, sun bukaci zababben shugaban kasar da ya soke kujerar karamin minista gabannin rantsar da shi.
Matasan Najeriya
Samu kari