Matasan Najeriya
Wani bawan Allah ɗan kasuwa, Harisu Yahaya, ya ce aikin sheɗan nw ya jawo har ya yi wa budurwarsa ciki, ya faɗa wa Kotu ba zai iya ɗaukar nauyin yarsu ba.
Wasu fusatattun matasa sun yi wa wani Fasto tsinannen dukan kawo wuka tare da hadiminsa a coci a jihar Benue kan zargin sace mazakutar wani matashi.
Wani mai wankin mota ya tsallake rijiya da baya yayin da ya fita domin ya dana mota bayan da ya wanke ta. An bayyana irin gangancin da ya yi a yanzu.
Jami'an hukumar NDLEA ta kama wasu kayayyakin bugarwa daga wasu jihohin Najeriya sama da 5, inda aka bayyana abin da aka kwato daga kowacce jiha a makon.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Gombe ta kama matashin ɗan shekara 28 da ake zargi da halaka, Hajiya Aishatu Abdullahi mai kimanin shekara 58 a duniya.
Wata dalibar aji uku a jami’ar Port Harcourt (UNIPORT), Otuene Justina Nkang, ta rasa ranta bayan saurayinta ya kashe don yin kudi a jihar Ribas.
Wata budurwa ta girgiza soshiyal midiya a lokacin da ta fasa wani asusun da ta dauki lokaci tana tara kudadenta. Ta fasa shi ne bayan ta kammala karatunta.
Wani bidiyo da ya yadu a soshiyal midiya ya nuno wani mutum ya dage yana zuba gulma kuma ya haddasa cece-kuce. Mutane sun ce sun zata farfadiya ce da shi.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya kawo tsarin bai wa dalibai lamunin karatu don inganta harkar ilimi a kasar, dalibai na dakon fara wannan shirin na ba da lamuni.
Matasan Najeriya
Samu kari