Matasan Najeriya
Wata matashiyar budurwa ‘yar Najeriya ta sanar da duniya yadda take samun riba a sana’arta ta man ja. Ta ce tana samun naira miliyan 4 duk wata a sana'ar.
Wata matashiyar budurwa da ke zaune a kasar waje ta lissafo wasu kalubale da take fuskanta a can. Ta ce a can mutum ba zai iya fitsari a waje ba.
Wani ‘dan Najeriya da ke fama da matsin rayuwa a turai ya taki sa’a kuma yanzu arzikinsa ya karu da naira miliyan 159. Mutumin ya samu tallafi daga wani bature.
Wata budurwa ta sha mamaki yayin da saurayinta ya gwangwaje ta da kyautar kudi mai tsoka bayan da suka samu sabani kan wani lamarin da bai kai komai ba.
An taba samun mace da ta hau kujerar Gwamna a tarihin kasar nan, yanzu mata 6 za su dare wannan kujera har da Akon Eyakenyi wanda Sanata ce a majalisar dattawa.
Wani matashi ‘dan Najeriya daga Arewa ya haddasa cece-kuce bayan an gano shi yana amfani da wayar iPhone 12 Pro Max kamar wuka. Ya yanka kek dinsa da ita.
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya ya bai wa daliba Hajara Ibrahim Dan'azumi kyautar naira miliyan biyar inda hukumar Alhazai ta ba ta kyautar kujerar hajji.
Wani ‘dan Najeriya a Kano wanda ya siya buhun siminti ya cika da mamaki lokacin da ya samu kira daga mai siyar da simintin yana fada masa cewa yana da sauran N400.
Rundunar 'yan sanda a Legas da Hukumar NEMA sun tsaurara tsaro a wuraren adana abinci yayin da ake cikin wani mawuyacin hali da fashe-fashen rumbunan kayan abinci.
Matasan Najeriya
Samu kari