Matasan Najeriya
Wani matashi ya koka bayan yaje banki cirar kuɗi an lafke shi da tsofaffin takardun kuɗi na N200. Matashin yace saboda tsabar tsufa kuɗin har wani wari sƴke.
Da aka zanta da karuwai, sun yi Allah-wadai da sauya takardun kudi da aka yi, sun nuna abokan lalata babu kudi, kuma ana samun kalubale wajen tura masa kudi.
Wani matashi da keburan talauci ke sauka a gadon bayansa ya bukaci cocin Dunamis su dawo masa da duk sadakar da ya bayar, yace ya hakura da aljannar, baya so.
Wata kyakkyawar matashiya yar Najeriya da ke aikin kanikanci ta samu komawa birnin UK da zama inda a yanzu ta mallaki digiri na biyu daga jami’ar Coventry.
Jama'ar kafar sada zumunta sun kadu bayan ganin bidiyon yadda wani mutum ke yiwa yaro aski da cokali cikin sauki ba tare da wani matsala ba. Wasu sun yi zargi.
Wani matashi mai suna Abdul ya cika wandonsa da iska bayan budurwarsa ta gayyaci kawayenta 3 kuma sun tashi abincin N222k a Gusto da ke Kano.N100k yaso kashewa.
A yau Talata, gwamnan babbam bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ya bayyana cewa babu bukatar sake tsawaita wa'adin karban tsoffin takardun naira a Najeriya.
Fasar shugaban kasa ta aika sakon gayyata ga dukkan tsaffin masu fada a ji a Najeriya da suka taba rike babban mukami don tattaunawa kan wasu matsaloli da suka.
Babban bankin Najeriya ya sake bayani cewa akwai sa hannun wasu 'yan Najeriya masu halin tara kuɗi a gida wajen jefa mutane cikin ƙangin wahalar rashin kuɗi.
Matasan Najeriya
Samu kari