Fadar shugaban kasa
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya gaza komawa gidansa a Abuja saboda barazanar tsaro. An kashe N15bn wajen gina gidan mataimakin shugaban kasa.
Gwamnatin shugaba Bola Tinubu ta yi muhimman ayyuka daga shiga shekarar 2025. A watan Janairu kadai Bola Tinubu ya yi wasu muhimman ayyuka guda 6 a Najeriya.
Gwamnatin jihar Neja ta bayyana cewa tallafin da Uwargidan Shugaban kasa, Oluremi Tinubu ta ba jihar zai karfafa wa jama'ar da gobara ta shafa gwiwa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai shilla zuwa birnin Paris na kasar Faransa a ranar Laraba. Shugaban kasan zai gana da Shugaba Emmanuel Macron.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu yana jagorantar taron FEC yanzu haka a fadar gwamnatin tarayya da ke Abuja, manyan kusoshin gwamnati sun hallara.
Gwamnati za ta kara kudin wutar lantarki a Najeriya, in ji Verheijen, don jawo masu zuba jari da kuma tabbatar da ingantaccen tsarin samar da wuta.
Manyan malaman darikar Tijjaniya karƙashin Khalifa Mahiy Sheiƙh Ibrahim Nyass sun kai ziyara fadar shugaban ƙasa, sun yi sallah tare da Bola Tinubu.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nada Abba Abubakar Aliyu a matsayin shugaban hukumar wutar lantarki ta karkara (REA.) Abba yana rike da REA tun daga Maris din 2024.
Tsohon gwamnan jihar Osun, Bisi Akande ya bayyana cewa magoya bayan Peter Obi sun so dakile fitowa takarar Bola Ahmed Tinubu, har sun kitsa zanga-zangar #EndSARS.
Fadar shugaban kasa
Samu kari