Fadar shugaban kasa
A labarin nan, za a ji cewa hafsan sojan kasa, Laftanal Janar Waidi Shaaibu ya gana da Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu a karon farko bayan nada shi mukamin.
Gwamnatin tarayya ta rattaba hannu kan yarjejeniya tsakanin ma’aikatar karafa da ta tsaro don fara samar da makamai da sauran kayayyakin soji a kamfanin Ajaokuta.
Adewole Adebayo ya ce Tinubu ya yi amfani da harsashi wajen magance matsalar tsaro ko ya yi murabus, yayin da Amaechi ya ce za a iya doke Tinubu a zaben 2027.
‘Yan bindiga sun tare fasinjoji a hanyar Ayere–Kabba, jihar Kogi, inda suka kashe mutum ɗaya, suka sace wasu, yayin da gwamnati ke cewa tsaro ya inganta da 81%.
Hadimin shugaba Bola Ahmed Tinubu, Daniel Bwala ya ce gwanatin Amurka ba za ta kakaba wa Najeriya takunkumi ba game da baranazar Trump kan rashin tsaro.
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Bola Tinubu da kungiyar matasan kiristocin Najeriya sun yi watsi da zargin shugaban Amurka, Donald Trump.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau murnar cika shekara 70 a duniya, ya tuna gudummuwar da ya bayar.
Fadar shugaban kasa ta karyata wani faifan bidiyo da ya bazu a kafofin sadarwa da ke cewa sojojin Amurka sun isa tsibirin Bonny da ke Jihar Rivers.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya gana da takwaransa na kasar Saliyo, Julius Maada Bio, kuma sun tattaunawa muhimman batutuwa da suka shafi tsaro.
Fadar shugaban kasa
Samu kari