Fadar shugaban kasa
An fara yaɗa sunayen yarbawa 140 tun daga mai girma shugaban kas waɗanda suka dafe manyan muƙamai a gwamnatin tarayya ta APC kuma duk Yarbawa ne.
Kamfanonin rarraba hasken wutar lantarki a Abuja, Eko, Enugu, Ikeja, Jos, Kaduna, Kano da Yola sun tsunduma a cikin matsala saboda aringizon kudin wuta.
Fadar shugaban kasa ta fitar da adadin mukaman da Bola Tinubu ya nada bayan zargin Sanata Ali Ndume. An bayyana adadin mukaman da Arewa da Kudu suka samu.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya wakilci Bola Ahmed Tinubu wajen zuwa ta'aziyyar Marigayi Dutsen Tanshi a Bauchi.
Fadar shugaban kasan Najeriya ta yi martani kan sukar da Sanata Ali Ndume ya yi wa mai girma Bola Tinubu. Ta ce halin da yake nunawa bai dace da sanata ba.
A ƙarshen shekarar 2025, Farfesa Mahmud Yakubu zai sauka daga kujerar shugabancin hukumar INEC bayan shafe wa'adi biyu kamar yadda doka ta tanada.
Ministan kudi, Wale Edun ya ce gwamnatin tarayya za ta ƙarfafa samun kuɗi daga fannoni daban-daban domin rage illar harajin da Amurka ta kakaba wa Najeriya.
Kwamishinonin NAHCON sun zargi shugaban hukumar da karya dokoki da ware su daga ayyuka, sun kuma aike da takardar koke zuwa ofishin mataimakin shugaban kasa.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin sadarwa, Danile Bwala ya musanta raɗe-raɗin da ke yo cewa Bola Tinubu ya canza shugaban hukumar zaɓe watau INEC.
Fadar shugaban kasa
Samu kari