Mawakan Najeriya
Wani matashin mawaki daga Kano ya bayyana yadda yake amfani da harsuna daban-daban wajen isar da saƙon zaman lafiya da kuma burinsa na zama abin tarihi.
An samu Duane “Keffe D” Davis da laifin shirya kisan mawaki Tupac Shakur, bayan kusan shekaru 30 ana binciken kisan fitaccen mawakin rap a Amurka.
Babban hadimi ga Gwamnan Edo, Monday Okpebholo, kan kafafen sada zumunta, Kassy Chukwu, ya nemi afuwar Davido da al’ummar jihar kan kalaman da ya yi a baya.
Gwamnatin Edo ta musanta cewa ta hana Davido shiga jihar, inda ta ce mawakin dan asalin Edo ne kuma za ta maraba shi duk lokacin da ya shirya kawo ziyara.
Hadimin Gwamnan Edo, Monday Okpebholo ya ce an hana Davido yin wasa a Edo har zuwa ƙarshen wa’adin gwamnan, yayin da rikicinsu ya ci gaba da ƙara zafi.
Fasto Eugene Ogu ya bukaci matasan Najeriya su yi koyi da Davido wajen shiga zabe, kare kuri’a da zabar ’yan takara bisa kwarewa da gaskiya a 2027.
Davido ya bayyana cewa manya sun matsa masa lamba ya goge sakonnin zaben Osun a X, amma ya ki har sai da INEC ta sanar da Adeleke a matsayin wanda ya yi nasara.
Davido ya ce ba zai nemi afuwar Gwamnan Edo, Monday Okpebholo ba, kan wallafa sakamakon WAEC da ake zargin na gwamnan ne wanda ya jawo cece-kuce.
Mawaki Davido ya ce zai iya yin caca da kuɗinsa kan sake zaɓen Tinubu a 2027, yana mai cewa rarrabuwar ‘yan adawa na ƙara wa shugaban ƙasa damar nasara.
Mawakan Najeriya
Samu kari