Hukumar Sojin Najeriya
Wasu miyagun yan bindiga sun kashe mutane 12 a wani harin ɓad da kama da suka kai wata Ruga a ƙaramar hukumar Bali a jihar Taraba, arewa maso gabashin Najeriya.
Wasu rahotanni da muka samu sun nuna cewa Najeriya ta yi rashin sojojinta guda uku yayin da wasu miyagu suka musu kwantan ɓauna a jihar Zamfara ranar Laraba.
Jami'an sojin rundunar Operation Forest Sanity sun farmaki maboyar 'yan bindiga a kokarin da suke na kakkabe dazukan Kuriga-Manini-Udawa a hanyar Chikun zuwa
Wasu miyagun 'yan bindiga a cikin motoci uku sun kai hari shingen binciken ababen hawa a jihar Enugu, sun yi musayar wuta mai muni da sojoji da 'yan sanda.
Wasu miyagun 'yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da basaraken gargajiya na masarautar Tal, Alhaji Dabo Gutus a jihar Filato.
Kwamishinan muhalli da albarkatu na jihar Nasarawada bai jima da sauka daga nuƙaminsa ya koma NNPP ba, Ibrahim Abubakar, ya sha da ƙyar a harin yan bindiga.
A cigaba da aikin dawo da zaman lafiya a yankin arewa maso gabashin Najeriya, dakarun soji sun hallaka dandazon yan ta'adda a jihar Yobe, an kashe ɗan Banga a
Wasu tsagerun yan bindiga sun kai hati kan mutane a kauyen Tauji da ke yankin ƙaramar hukumar Maru a jihar Zamfara, sun kashe mutane sun sace mata masu jego.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, rundunar sojin saman Najeriya ta sake gano mafakar 'yan ta'adda karkashin jagorancin Dan Karami a karamar hukumar Zurmi.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari