Hukumar Sojin Najeriya
A cigaba da kokarin tabbatar da zaman lafiya a arewa maso gabashin Najeriya, rundunar Opeartion Haɗin kai ta yi nasarar ajalin wasu kwamandojin ISWAP a Borno.
Rundunar ‘yan sanda na reshen jihar Edo su hallaka ‘yan bindiga a Uhunmwonde. Wani abin farin cikin shi ne an ceto wani jariri da suka sace, an maidawa uwarsa.
Wasu mahara sun yi awon gaba da tsohon Kansila a gundumar Gurdi, ƙaramar hukumar Abaji dake karkashin birnin tarayya Abuja, sun haɗa da iyalansa da wasu mutane
Miyagun ‘Yan bindiga sun dauke Basarake, ana zargin sun yi garkuwa da shi a Owerri. Abin ya faru ne a gaban wani ofishin Mai martaban a unguwar Tetlow a jiya.
Hukumar Sojin Najeriya ta sallami daya daga cikin jami'anta, Ibrahim Abdullahi, daga aikin aikin Soja bisa laifin sata, Jaridar SaharaReporters ta ruwaito.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba 7 ga watan Satumba a Abuja ya jaddada kudurin Najeriya na wanzar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a Afrika.
Wasu yan ta'addan Boko Haram sun yi arangama da yan ta'addan ISWAP yayinda suke kokarin gudun ruwan wuta daga jami'an Sojojin saman Najeriya a jihar Borno.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kai hari da daddare yankin ƙaramar hukumar Abaji, a birnin tarayya Abuja, sun kashe rayuka biyu sun yi awon gaba da manoma 13
Gwarazan jami'an 'yan sanda sun nuna jajircewa da sanin makamar aiki yayin da suka kubutar da ɗan takarar majalisar jiha daga hannun yan ta'adda da daren Asabar
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari