Hukumar Sojin Najeriya
Yayin da ake fama da yunwa a sassan ƙasar nan, wasu miyagun ƴan bindiga sun ƙona gidaje akalla 30, shanu masu yawa da kayan abinci a kauyen Allawa a jihar Neja.
Miyagun ƴan bindiga sun kuma yin garkuwa da mutane masu yawa a hanyardu ta zuwa Lokoja, babban birnin jihar Kogi, sun kira wsya sun nemi kuɗin fansa.
Heditkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta sanar da cewa dakarun sojoji a fadin kasar nan halaka 'yan ta'adda 254 tare da cafke wasu 264 a yayin samame daban-daban.
Wasu mahara da ake kyautata zaton fulani makiyaya ne sun kashe mutane da dama yayin da suka kai hari wani kauye a karamar hukumar Apa ta jihar Benuwai.
Jami’an tsaron Najeriya sun yanke shawarar yin amfani da lambar tantancewa ta kasa (NIN) da kuma lambar BVN wajen zakulo masu aikata laifuka da kuma kama su.
Majalisar dattawan Najeriya ta shiga ganawar sirri da hafsoshin tsaro a zauren majalisar da ke Abuja, kan matsalar rashin tsaron da ake fama da ita a kasa.
Mazauna yankin Jibia a jihar Katsina sun halaka ƴan kasuwa tara da suka taso daga kasuwa zasu koma gida a kan titin Jibia-Batsari da yammacin ranar Lahadi.
Wasu miyagun ƴan bindiga da ba a san ko su waye ba sun halaka fitaccen lauya, Barista Victor Onwubiko, yayin da yake hanyar komawa jihar Abia daga Imo.ranar Asabar.
Sahihan bayanai sun tabbatar da cewa an sake rasa rayuka a wasu sabbin hare-hare da miyagu suka kai a ƙauyukan karamar hukumar Bass da ke jihar Filato.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari