Labaran tattalin arzikin Najeriya
Najeriya ta shigo da man fetur cikin watanni uku na tsakiyar 2022, ciki har da kasar Nijar mai makwabtaka da kasar. Najeriya ce kasa mafi girma wajen man fetur.
'Yan crypto sun sha fama a shekarar da ta gabata, kudaden intanet sun karye kalat a shekarar 2022. Mun kawo muku yadda lamarin ya kasance a bara da ta gabata.
Bidiyo da yawa ne suka yadu a kafar sada zumunta na yadda 'yan Najeriya ke kokarin tabbatar da sabbin kudi na gogewa ko kuma suna da inganci sabanin ikrari.
Bankunan Najeriya na cikin karancin sabbin kudin da aka buga, sun ce basu da adadin da zaus ba 'yan Najeriya. 'Yan Najeriya sun koka game da wannan lamari.
Dan takarar shugaban kas ana APC ya ce a mulkinsa za a yi tsadar kayayyaki, amma ya yi gaggawar gyara abin da ya fada. Yadda Tinubu ya kwafsa ya ba jama'a.
Wani labari mara dadi ya fito daga jihar Oyo, inda wani alhaji ya mutu a layin gidan mai. AN tattaro cewa, ba a san ya mutu ba sai da aka zo jan layi a gidan.
Gwamnan jihar Gombe ya bayyana irin kokarin da gwamnatin ACP ta yi, ya kuma fadi yadda zai yi don tabbatar da an ci gaba da hako mai a Arewa. Ya fadi ta yaya.
Majalisar dattawa ta bayyana amincewarta Buhari ya sake cin bashin kudade yayin da ake tsaka da wasu ayyuka an ce cin bashin zai ba da dama a kammala aiki.
A 2023, wayoyi su kara tsada a Najeriya domin mun fahimci akwai yiwuwar maido tsarin karbar harajin sadarwa daga kamfanonin da suke aiki a Najeriya a duk wata.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari