Hukumar NDLEA
An kama wasu kayayyakin kwayoyi da ake shirin siyarwa a lokacin bikin sallah a jihar Kano. An bayyana wadanda aka kamo da ake zargin suna da hannu.
NDLEA ta kai samame a otal din Emerald dake unguwar Ladipo a jihar Legas inda aka kama wasu alhazan Najeriya suna kokarin hadiye hodar iblis gabanin tashinsu.
Kotu ta ba da belin tsohon ɗan sanda, DCP Abba Kyari bayan shafe watanni 27 a gidan gyaran hali kan zargin alaka da manyan masu hada-hadar miyagun kwayoyi.
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ba tsohon dan sanda, DCP Abba Kyari belin makwanni biyu yayin da yake jimamin mutuwar mahaifiyarsa a jihar Borno.
NDLEA ta bayyana cewa tana neman wasu ma’aurata, Kazeem Owoalade da Rashidat Ayinke da ke zargin suna jagorantar dabar safarar hodar iblis daga Indiya zuwa Najeriya.
Shugaban masu tsawatarwa a Majalisar Dattawa, Ali Ndume ya fadi dalilin da yasa yan siyasa ke satar kudin al'umma inda ya ce suna rabawa da ƴan mazabarsu ne.
A yayin da fatauci da tu'ammali da miyagun kwayoyi ke kara ta'azzara, majalisar dattawa a ranar Alhamis, ta amince da kudurin hukuncin kisa ga masu fataucin kwayoyi.
Yayin da matsalar safarar kwayoyi ta addabi kasar Najeriya, Majalisar Dattawa ta amince da dokar hukuncin kisa kan masu mu'amala da siyar da kwayoyi .
Hukumar FAAN da ofishin Nuhu Ribadu sun hada kai domin rage yawan jami'an hukumomi da ke bincike a filayen jiragen saman Najeriya yayin da fasinjoji ke korafi.
Hukumar NDLEA
Samu kari