Hukumar NDLEA
Hukumar hana sha da safarar miyagun kwayoyi ta kama mutane 319 da ake zargi na da hannu cikin amfani da kwaya a Kano. Ta kai da dama cikin su Kotu
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA), ta samu nasarar tarwatsa wata kungiyar masu safarar miyagun kwayoyi zuwa kasashe da dama.
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta yi wa jama’a karin haske game da ayyukan ‘yan damfara da ke yaudarar masu neman aiki a kasar.
Za a samu labarin yadda Hukumar NDLEA mai yaki da safara da harkar miyagun kwayoyi ta damke wani Ahmed Mohammed da wasu mutane dauke da tulin kwayoyi.
Jami'an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA), ta sanar da samun nasarar cafke wani mai safarar miyagun ƙwayoyi ga 'yan ta'adda a jihar Borno.
An gano yadda sauraniyar kyau a Najeriya ta fara safarar miyagun kwayoyi da kuma yadda NDLEA suka dura gidanta don binciken abin da take aikatawa.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya shirya yakar matsalolin kwacen waya da kuma ta'ammali da miyagun kwayoyi da ya yi katutu a fadin jihar baki daya.
Hukumar NDLEA ta ce rahoton da wani jami'in ta ya fitar na cewa kaso 60% cikin 100% na daliban Kano na shan kwayoyi ba gaskiya ba ne, ta ce kuskure aka samu.
Jami'an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA), ta ce ta kama wata mata yar shekara 28, Bilkisu Suleiman wacce ke kai wa yan bindiga harsashi.
Hukumar NDLEA
Samu kari