Nasir Ahmad El-Rufai
Kan El-Rufai, Babagana Zulum da wasu Gwamnonin Arewa ya hadu kan cewa a ba Kudu takara. Wasu kuma su na da ra’ayin ‘dan kudu ba zai iya doke Atiku Abubakar ba.
Isah Ashiru Kudan ya doke Shehu Sani wanda ya samu kur’u biyu da wasu masu neman kujerar. Shehu Sani da bakinsa ya shaida cewa kuri’a biyu tal ya iya samu.
Matar tsohon shugaban kasa Najeriya na mulkin soji, Janar Sani Abacha, Hajiya Maryam Abacha ta maka gwamnatin jihar Kaduna a gaban kotu kan kwace wata kadarasu.
Sadiq Ango Abdullahi ya samu galaba a kan ‘yan takarar majalisar wakilan tarayya a Sabon Gari. Rabon da a ga 'Dan siyasar tun lokacin da ya je birnin Abuja.
Za a ji yadda takarar ‘Dan Gwamna El-Rufai ta fatattaki ‘Dan Majalisan Kaduna daga AP bayan ya gane Bello El-Rufai ne wanda APC za ta ba takara a yankin a 2023.
Gwamnan jihar Kaduna,Nasir El-Rufai, a ranar Alhamis ya bada shawaran tayar da kauyukan Katari, Rijana da Akilibu, dake kan titin babbar hanyar Kaduna-Abuja.
Tsohon Gwamnan PDP ya karyata El-Rufai a kan maganar sauya-sheka zuwa APC. Sule Lamido bai da labarin haduwa da Nasir El-Rufai ko tunanin ficewa daga PDP a 2014
Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana damuwarta akan yadda kungiyoyin ta’addanci su ke ta aiwatar da harkokinsu a cikin jihar, Channels TV ta ruwaito. Yayin gabatar
Babban Sakataren Hukumar Jin Dadin Maniyyata na Jihar Kaduna, Dr Yusuf Yakubu Alrigasiyu, ya sha alwashin ba zai bari yan siyasa da ke gaba da gwamna Nasir El-R
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari