Mai Mala Buni
Gwamnatin jihar Yobe ta ce ta kammala dukkanin wasu shirye-shirye ta bangaren tsaro a yayin da za a gudanar da bikin karamar Sallah daga gobe Laraba.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya kaddamar da shirin tallafawa marayu wanda ya saba aiwatarwa duk shekara a gidan gwamnatinsa da ke Damaturu.
Gwamna Mai Mala Buni ya amince da kashe Naira miliyan 100 na ciyar da marasa galihu abinci a kowane rana har karshen watan azumin Ramadan a jihar Yobe.
An samu tashin wata mummunar gobara a dakin kwanan dalibai na jami'ar jihar Yobe, wacce ta lallata dukiya mai tarin yawa. Gwamna Buni ya mika sakon jaje.
Kungiyar ‘yan kasuwa a jihar Yobe, UMAPO ta koma ga Allah tare da gudanar da salla ta musamman don neman taimako daga ubangiji kan wannan tsadar rayuwa
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tura sakon jaje ga jama'ar jihar Yobe bayan rasuwar tsohon gwamnan jihar, Sanata Bukar Abba Ibrahim a Saudiyya.
Yayin da ake jimamin rasuwar tsohon gwamnan jihar Yobe, Bukar Abba Ibrahim, an binne shi a Saudiyya bayan sallar jana'izarsa a masallacin Harami.
Bayan zaben Sanatoci da aka yi, Musa Mustapha ne zai dare kujerar da Ibrahim Geidam ya bari. Kwamishinan sufurin na jihar Yobe suruki ne ga Ministan ‘yan sanda.
Tsohon gwamnan jihar Yobe, Bukar Abba Ibrahim, ya yi bankwana da duniya yana da shekara 73. Tsohon gwamnan ya rasu ne a kasar Saudiyya inda yake jinya.
Mai Mala Buni
Samu kari