Mai Mala Buni
Bello, wanda ya wakilci kujerar Buni ta CECPC a lokacin jinyar, ya ce kwamitin ya ziyarci Buni ne domin yi masa bayani kan al’amuran da suka shafi jam’iyyar APC
A hoton, an ga matar wacce ta kwatanta kanta da diyar janar din soja mai anini hudu, tana murmushi cike da farin ciki yayin da mijin nata yake mayar mata shima.
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta yi gaba kuma ta dawo baya, tace har yanzun gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ne shugaban dake jagorantar kwamitin riko.
Gwamna Rotimi Akwredolu na jihar Ondo, ya siffanta takwarorinsa dake goyon bayan Gwamnan Yobe, Mai Mala Buni a matsayin "Yan damfara, gwamnoni 'yan damfara."
Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ba zai taba komawa kujerar Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna yace.
Mai Mala Buni, gwamnan jihar Yobe, korarren shugaban kwamitin rukon kwaryar jam'iyyar APC, ya dauka matakan zagon kasa ga zaben jam'iyyar na kasa, wanda zaa yi.
Jim kadan da karbar ragamar mulki, Bello ya samu rahoton kwamitin shiyya na jam’iyyar gabanin taron gangamin APC da ke tafe nan gaba. Yanzu dai shi ne shugaba.
Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya bayyana cewa an dan dauki tsawon lokaci yanzu da ya fara aiki a matsayin shugaban riko na jam’iyyar APC ta kasa.
Gwamna Abubakar Sani Belli na jihar Neja ya zama Shugaban kwamitin rikon kwaryan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) bayan tunbuke Gwamna Mai Mala buni.
Mai Mala Buni
Samu kari