Labaran Soyayya
Wata matashiya yar Najeriya ta shiga rudani kan matakin da za ta dauka bayan saurayinta ya tura mata 500k don bata hakuri saboda ta kama shi yana ci mata amana.
Wani bidiyo ya nuno wasu yan yara suna shiga wani otal. An gano yaron ya dauki yarinya don su kama daki. Bayan zantawa da mai tarbar baki sai suka shige abinsu.
Wata budurwa ta shiga damuwa inda ta ɓarke da kuka bayan ta yi arba da hotunan ɗaurin auren saurayin da ta tsaya yi wa yanga bayan ya nuna cewa yana sonta.
Wani bidiyo da ya yadu a soshiyal midiya ya nuno lokacin da wani uba ya kama dansa mai shekara 21 a gidan tsohuwar da yake soyayya da ita. Bidiyon ya yi fice.
Wata kyakkyawar baturiya mai neman mijin aure ido rufe ta bayyana cewa za ta bayar da kyautar N3.8m ga duk wanda ya taimaka mata ta samu namijin da zai aureta.
Jarumar Nollywood Funke Akindele ta magantu a kan mutuwar aurenta biyu. Jarumar fim din ta kuma ba matasa da yan mata shawara a wata hira da aka yi da ita.
Wata budurwa da ke rayuwa a Germany ta bayyana yadda suke cikin wani mawuyacin hali na karancin samari, ta ce komai sai ka biya kafin saurayi ya zo maka hira.
Wata matar aure ta koka kan yadda attajirin mijinta ya ƙi sakar mata kuɗi ta wala yadda ta ke so. Ta bayyana cewa kwata-kwata N50k kawai yake ba ta a wata.
Wata matashiyar budurwa ƴar Najeriya ta sha kuka yayin da ta ke bayyana dalilanta na fasa auren attajirin saurayinta ana dab da biki. Mutane sun tausaya mata.
Labaran Soyayya
Samu kari