Labaran Soyayya
Watanni bayan an daura masu aure, an sha shagalin bikin Bello El-Rufai, dan majalisa mai wakiltan mazabar Kaduna ta arewa a majalisar wakila da amaryarsa Aisha.
An wallafa wani kayataccen bidiyo inda aka ga wata matashiyar uwa tare da tulelen danta suna tikar rawa kamar abokai, bidiyon ya burge ma'abota kafar sadarwa.
Wani magidanci mai suna Raphael Chima, ya maka matarsa, Joy, a gaban kotun gargajiya da ke Jikwoyi, babban birnin tarayya Abuja saboda tana yawan jibgarsa.
Wani dan Najeriya wanda ya kasance Musulmi daga jihar Adamawa ya fada tarkon son wata baturiya kirista daga Norway kuma sun yi aure duk da banbancin al’ada.
Wani hadadden likita ya dauka hankali a soshiyal midiya bayan tsantsar kyawun da Allah ya yi masa ya zautar da yan mata. Sun nemi sanin a inda asibitinsa yake.
Wani matashi ya baje kolin budurwarsa wacce ta kasance yar tsana a soshiyal midiya. A cewarsa ya siye mutum-mutin ne saoda ya gaza samun yar budurwa mutum.
Wani dan Najeriya ya koya wa budurwarsa darasi bayan ta isa wurin sa ba tare da ta sanar da shi ba. Ya kulle ta ya ki budewa, yayin da ya dungi mata bidiyo.
Wata budurwa mai hannu ɗaya ta yaɗu a TikTok bayan ta sanya bidiyonta domin nuna kyawunta. Mutane da dama sun yaba sosai da kyawun da budurwar take da shi.
Wani matashi ya ba da mamaki bayan ya wallafa bidiyon shi da mahaifiyarsa a TikTok tare da mamakin ya aka yi ta haife shi 'yar karama da Ita, bidiyon ya yadu.
Labaran Soyayya
Samu kari