
Ike Ekweremadu







David Ukpo, wanda ake zargin an kai shi Landan don cire masa koda, ya roki babban kotun tarayya ta janye hukuncin da ta yi na tura bayanansa zuwa Landan don cig

Kotu ta bada belin Mai dakin Ekweremadu, Sanata zai cigaba da zama a kurkukun Ingila. Tim Probert-Wood esq. ya fadawa kotu laifuffukan da ke wuyan Ekweremadu.

Tsohon Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Ike Ekweremadu ya koma Kotun Majistare na kasar Burtaniya domin ci gaba da shari’ar sa. Rahoton Channels Tv

Beatrice ta bukaci kotu da ta bari ta gurfana a gefen mijinta saboda basu ga junansu ba tun bayan zaman karshe da aka yi a makon jiya. Sai dai kotu ta hana ta.

Sanata Ike Ekweremadu, ya bayyana a zaman Kotun Birtaniya na yau kan tuhumar da ake masa na safara da yanke sassan jikin wani mutum a kasar, an ɗage zaman.

Shugaban Majalisa, Ahmad Lawan, a ranar Laraba ya bayyana cewa ofishin jakadancin Najeriya a Birtaniya ta dauki hayan lauyoyi da za su kare Sanata Ike Ekweremad
Ike Ekweremadu
Samu kari