Kun ji amfani 7 da tafarnuwa keyi a jikin dan adam? (Karanta)

Kun ji amfani 7 da tafarnuwa keyi a jikin dan adam? (Karanta)

Kusan duk duniya ta yi amanna da irin rawar da Tafarnuwa ke takawa wajen inganta lafiyar BilAdama. Ita dai Tafarnuwa ba ya ga samar da yanayin kanshi haka ma, ta kunshi Bitamin A- B1- B2- B3 - C - E da kuma sinadaran Phosperos, protein, fats, Glucose da sauransu.

Legit.ng ta samu labarin a kan haka ne ake amfani da Tafarnuwa wajen Rigakafin Cututtuka kamar haka:

1. Ana amfani da Tafarnuwa wajen Rigakafin hawan jini tare kuma da rage kitse a jiki.

2. Yana matukar tasiri wajen maganin cutar daji wato, Kansa (Cancer)

3. Yana maganin annobar Gudawa

4. Yana kara kafin basiri

Kun ji amfani 7 da tafarnuwa keyi a jikin dan adam? (Karanta)
Kun ji amfani 7 da tafarnuwa keyi a jikin dan adam? (Karanta)

KU KARANTA: Burtaniya ta gargadi masu kishin kishin din juyin mulki

5. Yana maganin mura

6. Yana maganin guba

7. Yana maganin Basir

Yadda Ake Amfani Da Tafarnuwa:

Ana shan cokali guda a kowace rana na ruwan Tafarnuwa

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng