Labarin Sojojin Najeriya
"Yan ta'addan Lakurawa sun kai harin kwanton bauna kan tawagar babban kwamandan rundunar Operation Fansan Yamma. Dakarun sojoji sun yi artabu da su.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Zamfara. Tsagerun 'yan bindigan sun hallaka mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba.
Dakarun sojoji na rundunar Operation Hadin Kai sun samu nasara kan 'yan ta'addan Boko Haram. Sojojin sun cafke mai kawo musu jirage marasa matuka.
Babban hafsan tsaron kasa (CDS), Janar Olufemi Olatubosun Oluyede, ya kaddamar da rundunar Operation Savannah Shield, da za ta fattaki 'yan ta'adda a Kwara Neja.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta sake zama kan shari'ar Sheikh Sani Khalifa Abdulkhadir Zaria, wanda ake zargin yana da hannu a shirin juyin mulki.
Gwamnatin jihar Zamfara ta ba jami'an tsaro motocin yaki masu sulke da jiragen yaki marasa matuka domin yakar 'yan bindiga. Ministan tsaro ya halarci taron.
Rahotanni daga karamar hukumar Wase ta jihar Filato sun tabbatar da mutuwar mutane 37 sakamakon shakar iskar gas mai guba a ramin hakar ma'adanai.
Barista Audu Bulama Bukarti ya yi wa gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu tambayoyi game da sauke sojojin Amurka a jihar Bauchi maimakon Zamfara ko Borno.
Ministan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta bai wa sojojin Amurka izinin shiga wasu yankuna a jihar Bauchi.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari