Kwara
Jama'a sun shiga mamaki bayan gano yadda budurwa ta kammala digiri mai dauke da taragon da babu kamarsa a wannan zamani da ake karatun boko da wuya
‘Yan fashi sun raba wani mutum da kudinsa bayan ya fito daga cikin banki. Abin da ya bada mamaki shi ne wadanda su ka yi fashin sun zo da shihar 'yan sanda.
Gwamnatin jihar Kwara karkashin jagorancin Gwamna Abdulrahman Abdulrazaq, ta jaddada matsayarta cewa ba zata gudanar da bikin murnar 1 ga watan Oktoba ba.
Ƴan bindiga waɗanda ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun kai sabon hari a jihar Kwara, inda suka yi awon gaba da wata mata da ƴaƴanta guda uku.
Ƴan bindiga sun yi awon gaba da wani manomi lokacin da yake dawowa daga gona tare da ɗiyarsa jihar Kwara. Ƴan sanda sun tabbatar da aukuwar lamarin.
Gwamnan jihar Kwara ya yabawa shugaban kasa Tinubu kan yadda ya dauko 'yar jiharsa ya ba ta minista haka kawai. Ya ce ta cancanci wannan kujera sosai.
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta fitar da sabon rahoto da ke nuna jihohin Najeriya goma mafi tsadar rayuwa da kuma tashin farashin kayayyaki a kasar.
Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa watau PDP reshen jihar Kwara ta fara cike gurbin kujerun shugabanninta da suka yi murabus da waɗanda NWC ya dakatar.
Wasu matasa sun daka wawa kan motoci uku da ke dauke da buhunan shinkafa na tallafin Tinubu a jihar Kwara yayin da su ke dakonsu zuwa inda za a raba.
Kwara
Samu kari