Kwankwasiyya
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da matakin da kwamishinan wasanni ya ɗauka na raba gari da shugabannin rikon kwarya a kungiyar kwallon ƙafa ta Kano Pillars.
Wasu gungun matasa da ake zargin magoya bayan tsohon sarkin Kano Aminu Ado Bayero ne sun farmaki ɗan majalisar Gwale a wurin taron saukar Alkur'ani.
Shugaban jam'iyyar NNPP a yankin Arewa maso Yamma, Dakta Sani Danmasani ya ce masu ruwa da tsaki a Kano sun fara bijirewa Sanata Rabiu Kwankwaso.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya miƙawa sarkin Gaya, Alhaji Aliyu Abdulƙadir takardar naɗinsa bayan dawo da shi kan karagar mulki ranar Laraba.
Wanda ya kafa NNPP, Dakta Boniface Animeobonam ya musanta cewa an samu baraka a cikin jam'iyyar, amma ya ce akwai matsala da su ke fuskanta inda ya zargi Kwankwaso.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya nada sababbin sarakuna a masarautun da ya kirkiro guda uku a jihar. Masarautun sun hada da Karaye, Rano da Gaya.
Tsagin NNPP ya zargi dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Rabi'u Musa Kwankwaso da kokarin kwace jam'iyyar,lamarin da ya ce ba za su amince ba.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa jam'iyyar NNPP budaddiya ce ga kowa inda ya yiwa Mallam Nasir El-Rufai tayi.
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi magana kan korarsa da aka yi a jam'iyyar NNPP inda ya ce babu wanda ya isa bayan su ne gatan jami'yyar.
Kwankwasiyya
Samu kari