Kwankwasiyya
Shugaban tsagin NNPP, Agbo Major ya ce Rabiu Kwankwaso da magoya bayansa sun bar jam'iyyar tun bayan rushewar haɗin gwiwa a 2022 inda ya ba su tare da su.
Magoya bayan tafiyar Kwankwasiyya a Birtaniyya sun gudanar da taro na musamman a Birtaniya. Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ne jagoran Kwankwasiyya a duniya.
Jigon NNPP, Buba Galadima ya zargi gwamnatin tarayya ta a APC da shirya murdiya a zaben shugaban kasa na 2027, amma ya ce za su koya masu darasi.
Jam'iyyar NNPP mai mulki a jihar Kano ta nuna rashin gamsuwarta da sakamakon zaben kujerar majalisar dokokin jiha ta Ghari, Tsanyawa da aka gudanar.
Jam'iyyar NNPP da APC sun lashe zabukan cike gurbi a Kano, inda kowacce jam’iyya ta dauki kujeru daya, yayin da APC ta koka, NNPP ta ce an yi gaskiya a zaben.
Jam'iyyar APC mai adawa a jihar Kano ta samu nasarar lashe zaben cike gurbi na mazabar Ghari, Tsanyawa. Ta lallasa jam'iyyar NNPP mai mulki a jihar.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa watau INEC ta bayyana dan takarar NNPP, Ali Lawan Alhassan a matsayin wanda ya lashe zaben Shanono da Bagwai.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya bukaci mazauna kananan hukumomin Shanono, Bagwai, Ghari da Tsanyawa su zabi yan takarar NNPP a zaben cike gurbi ranar Asabar.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin ya tayar da kura saboda yawan jama'a a taron kamfen APC na zaben cike gurbin da za a yi a Kano.
Kwankwasiyya
Samu kari