Zaben jihohi
Jami'an rundunar yan sanda a jihar Imo sun ceto jami'an hukumar zabe na wucin gadi guda 19 da aka yi garkuwa da su a safiyar yau Asabar, 18 ga watan Maris.
Yau Asabar, 18 ga watan Maris zaben gwamnoni zai gudana a jihohi 28 na fadin Najeriya. Zamu kawo muku rahotanni daga dukkan wadannan jihohi da dumi-duminnsu.
Ma'akatan hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) sun fito domin yin zanga-zanga kan abin da ya faru na hana su kudin alawus a jihar ta Bauchi da ke Arewacin kasa.
Tsohon sanata wanda ya wakilci Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa, Sani ya ce ya ji limami na tofin Allah tsine ga masu shirin magudi a zabe a masallaci.
Rundunar yan sanda ta yi gagarumin gargadi ga mutane ko kungiyoyi masu niyan kawo hargitsi a zaben gwamnoni da yan majalisar jihohi da za a yi a fadin Najeriya.
Kwamishinan yada labarai da wayar da kan INEC ya ce idan an kammala kada kuri’a a rumfuna, jami’in PO zai shigar da sakamakon a EC8A, sannan a tura da BVAS.
Akalla mata 24 ke takarar neman kujerar gwamna a sassa daban-daban na Najeriya yayin zaben jihohi 28 cikin 32 da zai gudana a ranar Asabar,m 18 ga watan Maris.
Rahoton da muka tattara wasy jiga-jigan gwamnonin Najeriya za su iya fuskantar matsala a zaben gwamnoni da ke tafe a ranar Asabar 18 ga watan Maris mai zuwa.
Muhammad Sani Abdullahi da ya yi takarar Sanata a APC zai shigar da karar PDP da INEC a kan zabe, an samu wadannan hujjoji ne daga bayanan da ke shafin INEC.
Zaben jihohi
Samu kari