Katsina
Rundunar sojojin Najeriya a jihar Katsina dake Arewa maso Yammacin kasar ta bayyana cewa dakarunta sun kashe wani kasurgumin dan ta'adda mai suna Maikusa.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya ziyarci wurin da fusatattaun matasan kauyen Wurma suka fito zanga-zanga, ya masu alkawin magance lamarin.
Mazauna kauyen Wurna a ƙaramar hukumar Kurfi ta jihar Katsina sun fantsama zanga-zangar nuna adawa da yadda ƴan bindiga ke yawan kai musu hari ba ɗaga kafa.
Sanata mai wakiltar Funtua a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Muntari Ɗandutse, ya ce wasu miyagu sun halaka kaftin da sojoji biyu, ya faɗi mafita.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu miyagun 'yan bindiga sun kashe Sanusi Hassan, kwamandan rundunar tsaro ta Katsina a karamar hukumar Kankara da wasu mutane 6.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Katsina ta musanta bidiyon da ke yawo yana nuna cewa wasu mutane sun kwashi kayan abinci daga wata tirela a jihar Katsina.
An yi bata kashi tsakanin jami'an tsaro da 'yan ta'adda a jihar Katsina. Artabun ya jawo asarar rayukan mutane da dama daga bangaren jami'an tsaron da 'yan ta'addan.
Miyagun ƴan bindiga sun kashe mutum shida yayin da suka kai farmaki kauyen Ƴar Kasuwa da wasu kauyuka biyu a karamar hukumar Faskari a jihar Katsina.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya tura sakon taya murna ga matar tsohon shuaban kasa, Muhammadu Buhari kan bikin ranar haihuwarta a yau Asabar 17 ga watan Faburairu.
Katsina
Samu kari