Katsina
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai wani mummunan hari a kauyen Kogo da ke karamar hukumar Faskri ta jihar Katsina, inda suka sace mutum 16.
Tsagerun 'yan bindiga sun kai farmaki tare da sace mutane 16 a kauyen Kogo a karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina a daren ranar Alhamis, 8 ga watan Fabrairu.
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya kura taron gaggawa kan tsadar rayuwa da kuma matsalar tsaron da ke neman dawowa a jiharsa ta Katsina.
Gwamnatin Katsina ta raba wa mata 18 da aka ceto N100,000 kowanen su bayan dakarun sojin Najeriya sun kutsa har cikin daji, sun yi gumurzu da ƴan bindiga.
Dakarun sojojin Najeriya da ke aikin wanzar da zaman lafiya a juhar Katsina, sun samu nasarar kubutar da wasu tarin mutane da 'yan ta'adda suka ƴi garkuwa da su.
Yan bindiga sun saki bidiyon 'yan mata 63, ciki har da wata amarya, kawayenta da 'yan uwanta da suka sace a karamar hukumar Sabuwa, jihar Katsina.
Hukumar EFCC ta kulle asusun bankin dan uwan Ministan Buhari, Hadi Sirika mai suna Abubakar Ahmed Sirika dauke da biliyan uku kan badakalar biliyan takwas.
Dakarun sojoji sun samu nasarar sheje 'yan ta'adda masu tarin yawa a wani samame da suka kai a maboyarsu da ke karamar hukumar Safana ta jihar Katsina.
Gwamnatin jihar Katsina ta fara aikin ceto mutane 60 da wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a garin Damari da ke jihar. An sace su ne a hanyar kai amarya.
Katsina
Samu kari