Karatun Ilimi
An kama wani matashi dan shekara 21 da ke karatu a jami’ar Adekunle Ajasin, Akungba (AAUA) Olubodun Sanni, bisa zargin kashe wata Mis Adekunle Adebisi Ifeoluwa.
Hukumar Jami'ar jihar Kano, ta Aliko Dangote da ke Wudil ta dauki mataki kan wani lakcara da ya hukunta dalibai a cikin aji tare da saka su tsallen kwado.
Gwamnatin jihar Kebbi karkashin jagorancin Gwamna Nasir Idris Ƙauran Gwandu, ta kulle manyan makarantun kuɗi guda biyu kan ƙin biyan hakkin gwamnati.
Gwamna Muhammad Umar Bago na jihar Neja ya sanar da aniyar gwamnatinsa na samar da sabbin jami'o'i 10 mallakin gwamnatin jihar daga yanzu zuwa 2027.
Babbar lauya a Najeriya, Funmi Falana ta maka gwamnonin jihohi 36 da kuma Abuja kan rashin amfani da kudaden UBEC biliyan 68 don ba da ilimi kyauta ga dalibai.
Gwamnatin jihar Kano ya bayyana dalilin ware makudan kudade a bangaren ilimi don inganta rayuwar al'ummar jihar da sauran bangarori masu muhimmanci.
Gwamna AbdulRazaq na jihar Kwara ya ce hadda da karatun Alkur'ani na taimakawa matuka wajen gyara kwakwalwa musamman ga matasa, don haka ya nemi su kara kaimi.
Legit tayi hira da malamin musuluncin da yake koyar da Al-Kur’ani ga kurame. Ustaz Yasir Sulaiman Kofa ya shaida mana yadda suke aiki da kalubalen da ke gabansu.
Gwamnatin tarayya ta ce za ta gina wata makarantar sakandare ta zamani a Abuja, wacce za a kashe naira biliyan 1.7 wajen gina ta, kuma a cikin shekara daya.
Karatun Ilimi
Samu kari