Kannywood
Furodusan masana’antar Kannywood, Nazir Adam Salihi, ya karyatu batun da jaruma Ladin Cima ta yi cewa ba a taba biyan ta kudi masu yawa ba a fitowar da take yi.
Jaruma Ladin Cima Haruna ta ce ta soma harkar fim bayan rasuwar mijinta inda ta ce dama tun a baya tana da sha'awar fim din. Ta ce Kaduna suke zuwa su yi fim.
Jarumin masana’antar Kannywood, Isa A Isa, ya yi martani a kan hukuncin da kotu ta yankewa Sadiya Haruna, ya ce Allah ne ya tabbatar da gaskiya a kan lamarinsu.
Soyayya na kara karfi a tsakanin jaruman Kannywood, Shu’aibu Ahmed Abbas wanda aka fi sani da Lilin Baba da Ummi Rahab. Jarumin ya ce ya kusa yin wuff da ita.
Shahararren jarumin Kannywood, Sadiq Sani Sadiq ya magantu a kan rahotannin cewa wata kotu ta bayar da umurnin kamo mata shi inda yace shi bai ga sammaci ba.
Wata kotu mai zama a jihar Kano ta bai wa dan sandan kotu umarnin cafko mata fitaccen jarumin masana'antar Kannywood, Sadiq Sani Sadiq kan zargin almundahana.
Jaruman masana’antar fina-finai ta Kannywood sun gabatar da wani taro na musamman don yin addu’o’i ga abokan aikinsu jaruman da suka riga mu gidan gaskiya.
An gano wani fostan yakin neman zabe na shahararren mawakin nan na masana'antar shirya fina-finai na Kannywood, Ali Isa Jita, na neman gwamnan Kano a 2023.
Wani mai shirya fina-finan Kannywood zai shiga tarkon kamun hukumar tace fina-finai saboda shirya wani fim mai koyar da yadda ake jima'i. Ya kuma yi bayani.
Kannywood
Samu kari