Malamin addinin Musulunci
Malamin Musulunci, Dr Idris Dutsen Tanshi ya ce ya fi so ya dawo Najeriya ya mutu maimakon zama a Indiya ya yi jinya. Musa Azare ne ya bayyana haka.
An yi janazar fitaccen malamin addinin islama da ke Bauchi, Sheikh Idris Dutsen Tanshi, wanda Allah ya yi wa rasuwa a daren Juma'a bayan fama da jinya.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya yi addu'ar Allah Ya gafarta wa fitaccen malamin addinin musulunci, Sheikh AbdulAziz Dutsen Tanshi.
Marigayi, Dr. Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi, ya tunatar da jama'a muhimmanci tuna cewa kowa mai rai zai koma ga mahaliccinsa, domin a babu wanda zai dawwama.
Rasuwar Dr. Idris Dutsen Tanshi ta girgiza Musulmi da dama. Masu bibiyarsa sun bayyana alhini da kewa, suna addu’ar Allah ya gafarta masa, ya sa Aljanna makoma.
Shugaban kungiyar Izala, Sheikh Abdullahi Bala Lau ya yi ta'aziyyar rasuwar Dr Idris Dutsen Tanshi. Bala Lau ya roki Allah ya gafarata wa Dr Idris Dutsen Tanshi.
Dr. Idris Dutsen Tanshi ya rasu a Bauchi. An shirya jana'izarsa a ranar Juma’a da karfe 10:00 na safiya. Legit ta jero abubuwa 7 da marigayin ya gina rayuwarsa a kai
Tsohon ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Farfesa Isa Ali Pantami ya niƙa ta'aziyya ga iyalai da ƴan'uwa bisa rasuwar Sheikh Idris Abdul'Azeez.
Marigayi Dr Idris Abdulazeez Dutsen Tanshi ya rasu ya bar wasiyoyi. Dr Dutsen Tanshi ya yi wasiya da kar a yana hotunansa, zaman makoki, shiga makabarta da takalmi.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari