INEC
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa watau INEC tace duk ɗan siyasan dake sayen katunan zaɓe tana gargaɗinsa da ya daina domin ba amfanin da zasu masa a 2023.
A jiya, Kwamishinan zabe na Imo, Farfesa Sylvia Uchenna Agu ya sanar da cewa an kawo masu hari. An kai wa Ofishin INEC hari a karo na 4 cikin kwana 20 a jihar.
Shugaban INEC na kasa, Farfesa Mahmood Yakubu ya ce hare-hare da ake kai masu da kuma sayen kuri’u za su iya kawo barazana a zaben 2023 da hukumar za ta shirya.
Babbar Kotun tarayya mai zama a babban birnin tarayya Abuja ta fatattaki karar tsohon karamin ministan Ilimi wanda ya nemi a soke takarar Tinubu da Atiku a zabe
Fitaccen malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi, ya bayyana cewa ya karba katin zabensa kuma yafi muhimmanci kan kowanne satifiket ko fasfotin fita ketare.
Kwamishinan Hukumar INEC, Mallam Mohammed Haruna yace wasu suna sayen katin PBC. A rahoton za a ji USAID, IFES suna goyon bayan aikin NESSACTION a Najeriya.
'Yan bindiga sun kai mummunan hari kan wani ofishin INEC a jihar Imo, sun gamu da ajalisnu. An hallaka akalla mutum uku ciki har da kwamandan 'yan ta'addan.
Kalaman da Bola Tinubu ya yi a kan zabe ya jawo Hukumar INEC ta maida masa martani ta bakin babban sakataren yada labarai na shugaban INEC, Rotimi Oyekanmi.
Farfesa Ishaq Akintola, shugaban kungiyar kare hakkin musulmi, MURIC, ya soki hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, ta jihar Legas kan shirya taron siyasa a coci.
INEC
Samu kari