INEC
Farfesa Mahmud Yakubu ya jagoranci taron INEC yayin da ake yada jita-jitar tsige shi. INEC ta ce saƙon WhatsApp da ke yawo ba gaskiya ba ne kwata-kwata.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin sadarwa, Danile Bwala ya musanta raɗe-raɗin da ke yo cewa Bola Tinubu ya canza shugaban hukumar zaɓe watau INEC.
Mai magana da yawun shugaban hukumar zaɓe watau INEC ya buƙaci ƴan Najeriya su yi watsi da jita-jitar da ke nuna cewa shugaba Tinubu ya tsige Mahmud Yakubu.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta watau INEC ta sanar da shugaban Majalisar Dattawa, Godwill Akpabio cewa ta yi watsi da buƙatar yi wa Sanata Natasha Akpotu kiranye.
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta ce nasara ce ga 'yan Najeriya bayan INEC ta yi watsi da ƙorafin yi mata kiranye. Ta ce an gama yaƙi ɗaya, saura biyu.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa watau INEC ta bayyana cewa bukatar da aka shigar da nufin tsige Sanata Natasha ba ta cika sharudɗan kundin tsarin mulki ba.
Yayin da ƴan adawa ke shirye shiryen haɗewa domin kayar da Bola Tinubu, wata kungiyar siyasa ta nemi hukumar zaɓe INEC ta yi mata rijistar zama jam'iyyar siyasa.
Mazauna Kogi ta Tsakiya sun bukaci a yi wa Sanata Natasha kiranye. Ka'idojin INEC sun nuna cewa za a kada kuri'ar kwace kujerar sanatar a cikin kwanaki 90.
A lokacin da ƴan adawa ke kokarin samar da ƙawancen da zai kifar da gwamnatin APC, INEC ta ce ta karbi buƙatun ƙungiyoyin siyasa 91 don zama jam'iyyun siyasa.
INEC
Samu kari