INEC
Yan kwanaki 17 kafin babban zaben kasa na 25 ga watan Fabrairu, shugaban hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta, Mahmood ya ce za a yi zabe kamar yadda aka tsara.
Tsohon shugaban hukumar INEC ya bayyan akadan daga abubuwan da ka iya zama barazana a zaben bana, ya ce 'yan siyasa ne babbar barazanar da za a samu a bana.
A yanzu haka, shugaban hukumar zabe (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, na cikin ganawa da majalisar zartaswa karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Ganin halin da ake ciki a yau, Muhammadu Buhari zai zauna da duka tsofaffin shugaban kasa, an tsaida lokacin da Majalisar Kolin Najeriya za tayi zaman gaggawa.
Gwamnan babban bankin Najeriya ya bayyana gaskiya halin da ake ciki game da sabbin kudi, ya ce ba zai bari a yi amfani dashi wajen lalata zaben 2023 ba a yanzu.
Gabannin babban zaben Najeriya da za a yi a ranar 25 ga watan Fabrairu, gwamnan babban bankin Najeriya ya saka labule da shugaban hukumar zabe ta kasa (INEC).
Wani dan jarida ya maka hukumar zabe mai zaman kanta INEC a kotu saboda gaza bashi katin zabensa. Ya ce dole a bashi katin zabe ko kuma a dage zaben bana duka.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, ta aiwatar da gwajin tantancewa ta hanyar amfani da na’urar BVAS. Jama’a a jihohin Imo, Abuja da Legas sun yabawa shirinta.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan ya ce suna kyautata zaton hukumar zabe mai zaman kanta INEC, zata yi zabe sahihi kuma mai nagarta a shekarar 2023
INEC
Samu kari