INEC
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, ta tsawaita wa'adin cigaba da karbar katin zabe na PVC da kwanaki takwas saboda bawa wadanda ba su karba ba damar karba.
Ana saura kwanaki 10 karewar wa'adin da ta sanya, hukumar zabe ta INEC ta karawa yan Najeriya kwanaki takwas zuwa karshen watasu garzaya su karbi katunansu.
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta bayyana matsayarta game da yadda take shirin yin zaben 2023. Ta ce bata taba tunanin dage zabe ba, don haka za a yi zabe.
Muhammadu Buhari ya nuna hukumar INEC ba za ta canza lokacin zabe ba, shugaban kasa ya fadi haka da ya hadu fastoci a inuwar kungiyarsu ta CBCN a Aso Rock.
Bayan ta je kotu, Jam’iyyar NNPP ta maye gurbin irinsu Sanata Ibrahim Shekarau da wasu ‘Yan takara da suka canza sheka. A ciki har da wanda ya saida takararsa.
Yanzu muke samun labarin cewa, shugaban hukumare zabe mai zaman kanta INEC ya shiga wata ganawa da shugabannin jam'iyyun siyasa 18 a kasar nan a Abuja a yau.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, ta bayyana cewa tayi wa 'yan Najeriya 93,469,008 rijistar zaben 2023 mai gabatowa. Maza ne ke da kaso mafi yawa.
Wasu daga cikin yan Nigeria na nuna shakkun su kan gadanar da babban zaben kasar nan da'a gudanar a watan gobe, inda za'a zabi sabon shugaban kasa da gwamnoni
Gwamnatin tarayya ta jaddada cewa babu gudu babu ja da baya za a yi zaben 2023 kuma hukumomin tsaro na cikin gida sun shirya tsaf domin aiwatarwa da hakan.
INEC
Samu kari