INEC
Da alama NNPP ta bada mamaki yayin da jam’iyyun siyasa kusan 20 suka bada sunayen mutane fiye a miliyan 1.5 a matsayin wakilan zabensu a 2023 da zai gudana.
Shugaban hukumar zaɓe ta kasa mai zaman kanta, Farfesa Mahmud Yakubu, ya jaddada cewa babu wafa fargaba, zabe zai tafi kamar yadda hukumar ta tsara a gaba.
Mutanen garin Birnin Gwari da ke karamar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna sun ce sun fara tuntubar yan ta'adda don yin sulhu da su saboda su bari a yi zabe.
Wasu batagari da ake kyautata zaton yan bindiga ne sun kai hari wani sansanin da hukumar zabe mai zaman kanta INEC ke horas da ma'aikata a Anambra ranar Alhamis
Akwai wasu abubuwa guda hudu da idan ba'a magancesu ba da wuri ba zaben 2023 zai fuskanci babban kalubale idan ma aka samu nasarar gudanar da zaben gaba daya.
Kwamishinan hukumar zabe mai zaman kanta ya bayyana cewa, akwai yiwuwar zaben bana ya samu tasgaro yayin da kowa ke jiransa. Rashin kudi ne zai jawo matsala.
Hukumar zaɓe ta koka kan rashin kuɗin da zata gudanar da zaɓe a hannun taz duk da saura ƴan kwanaki kaɗan a fara kaɗa ƙuri'a a babban zsɓen dake ƙara ƙaratowa
Gwamnatin Amurka ta kawo karshen duk wata gardama da kace nace kan goyon bayan wani ɗan takara a zaben shugaban kasan Najeriya, tace burin a yi zabe lafiya.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta bayyana kwarin gwiwar cewa, ba ta da shirin dage zaben 2023 da ke tafe nan ba da jimawa ba a watan nan da watan. Ta yi bayani.
INEC
Samu kari