INEC
Rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar kama wasu kayayyakin aikin zabe da kuma katunan PVC masu yawa a wani yankin jihar Legas da ke Kudu maso Yammacin kasa.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) tayi ƙarin haske kan dalilin ta na dakatar da zaɓen gwamna Aminu Tambuwal ƴan majalisun tarayya na jihar Sokoto.
Za a ji yadda INEC ta daga zabe kwatsam har Shugaban kasa bai da masaniya. INEC mai zaman kanta ta dauki matsayar ne a jiya, bayan Buhari ya dawo daga Doha
Hukumar INEC ta fitar da sanarwa, an ji abin da ya jawo aka fasa shirya zaben Gwamnoni a makon nan. Karar da aka shigar na zaben shugaban kasa ya jawo haka.
Kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta dage cewa Mr Peter na jam'iyyar Labour ne ya lashe zaben shugaban kasa na ranar 25 ga watan Fabrairu ba Bola Tinubu na APC ba
Bayanan da suka riske mu yanzu haka sun nuna cewa hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa ta gama duk wani shiri na kara mako guda a zaben gwamnonin dake tafe.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, da kwamishinoninsa a halin yanzu suna taro. Wannan taron ba zai rasa nasaba ba da zaben gwa
Kotun daukaka kara a yau Laraba ta baiwa hukumar zaɓe damar sake saita na'urar tantance mutane watau BVAS domin shirya wa zaben gwamnoni ranar 11 ga watan.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa, INEC ta soke sakamakom zaben da aka bayyana a baya na mazabar Tudun Wada da Doguwa, ta ce zaben bai kammalu ba tukunna.
INEC
Samu kari