Yan jihohi masu arzikin man fetur
Za a ji cewa bincike ya nuna akwai hannun jami’an tsaro da manyan gwamnati a satar man da ake yawan yi a yankin Neja-Delta, har yau an gagara yin ram da su.
Za a ji Gwamnatin Buhari Ta Fadi Dalilin Ba Tsohon Tsageran Neja-Delta Kwangilar Tsaron Mai. Najeriya ta warewa tubabban tsagera N48bn domin ya tsare butun mai.
Kamfanin Man Fetur Na Najeriya, NNPC, ta zargi jami'an gwamnati, malaman addini, hukumomin tsaro da ma wasu ma'aikatanta da hannu wurin satar danyen mai a kasar
Shugaban kamfanin NNPP, Malam Mele Kyari, ya ce Najeriya za ta dena siyo man fetur daga kasashen waje lokacin da matatar Dangote ta fara aiki zuwa tsakiyar she
Jami'an Sojin ruwan Najeriya sun damke wani jirgin ruwa, (MT) HEROIC IDUN, mallakin kamfanin Hunter Tankers AS dake Scandinavia, Norway yana kokarin satar danya
A kowace rana ana kashe N18bn wajen biyan tallafin fetur. Tallafin man fetur shi ne bambancin kudin da ake tsakanin asalin farashin fetur da farashin gidan mai.
Za a ji ambaliya ta hallaka mutum 50, daruruwan mutane sun bar gidajensu a Jigawa. Hukumar SEMA ta tabbatar da cewa mutane sun nutse, wasu kuma sun jikkata.
Gwamnatin tarayya tace babu hannunta a karin farashin man fetur da aka yi a a watan Yuli. Minista ya tabbatar da cewa gwamnati na biyan tallafin fetur har gobe.
Gwamnatin Muhammadu Buhari ta kawo sauyi, amma NNPCLimited, sun karyata rade-radin da ke yawo a gari na cewa akwai shirin da ake yi na sallamar ma’aikata 500.
Yan jihohi masu arzikin man fetur
Samu kari