Yan jihohi masu arzikin man fetur
Babban manajan darektan hukumar NNPC, Mele Kyari ya ce rarraba man fetur zai tabbata cikin makwanni kadan masu zuwa, Vanguard ta ruwaito. Manajan ya ce zuwa kar
Gwamnatin tarayya ta bakin hukumar lura man feturin saman kasa NMDPR ta tabbatar da cewa an samu matsala wajen sarrafa man feturin da aka sayarwa gidajen mai.
Tsaffin tsagerun Neja Delta sun bukaci kamfanonin da yan kasuwa da suka fice daga yankin saboda hare-hare su dawo, suna cewa sun yanke shawarar tabbatar da tsar
Mutanen garin Saki da ke kan iyakar Najeriya da Jamhuriyar Benin sun yi barazanar yin zanga-zanga saboda rashin man fetur a gari da suka yi ikirarin ana karkata
An kama barayin man fetur su tara da jiragen ruwansu dauke da danyen man fetur da kudinsa ya kai Naira miliyan 200 a shekarar 2015 amma za a sake su bayan kowan
Gamayyar kungiyoyin arewa, CNG, na yankin kudu maso kudu ta nuna kin amincewarta da shirin karin kudin man fetur da gwamnatin tarayyar Najeriya ke yi. Kungi
Kungiyar dalibai ta Nigeria, NANS ta yi barazanar rufe kasar nan matsawar gwamnatin tarayya ta tabbatar da sabon farashin man fetur, The Nation ta ruwaito.
A ranar Talata da ta gabata, gwamnatin tarayya ta umarci kamfanin AITEO Eastern Exploration and Production Company Ltd, AEEPCo, da su daina hakan man fetur.
An samu wata hayaniya tsakanin yan majalisar dattijan tarayyan Najeriya yayin da aka gabatar da kudirin saka wasu wasu jihohi a jerin masu samar da ɗanyen mai.
Yan jihohi masu arzikin man fetur
Samu kari